<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Can Cikin Kabarin, Yesu Mai Ceto LW112</title>
<lyrics>[V1]
 1) Can cikin kabarin, Yesu Mai Ceto
 Ya kwana uku ɗin, Ubangiji.

[V2]
 KORUS
 Shi aka ɗaukaka.
 Aka watse duk maƙiyansa,
 Duk mazaunan duhu ba sa tsaronsa,
 Yana zuwa da wannan shaidar nasara,
 Yana zuwa, yana zuwa,
 Halleluya, yana zuwa.

[V3]
 2) An tsare kabarin Yesu Mai Ceto
 Banza ne hatimin, Ubangiji.
 Korus

[V4]
 3) Ya raina mutuwa, Yesu Mai Ceto,
 Ya tsinke sarƙarta, Ubangiji.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>112</hymn_number>
</song>